Bayan lokaci mai tsawo da ta dauka tana mahawara akan amincewa da dokar kafa kungiyar zaman lafiya ta Peace Corps, Majalisar Wakilan Najeriya ta yi fatali da dokar gaba daya. WASHINGTON D.C…
Ana zargin wani ma’aikacin Hukumar Kula da
Hanyoyi da Tsabtace Muhalli ta Jihar Kaduna KASTELIA ya kwada wa wata
daliba karfe a goshi har ta suma a yayin da suke gudanar da aikin kama
m…
Kwararru sun bayyana matakai da za’a iya bi wajen shawo kan matsalar karancin abinci da kuncin rayuwa da al’ummar Najeriya ke ta korafi a kai tare da danganta lamarin da iftila’i na ambaliy…
Shugaban
Jam’iyyar APC a karamar Hukumar Jama’a da ke Jihar Kaduna, Alhaji
Ibrahim Aliyu Koli ya ce a shirye jam’iyyarsu take don tunkarar zaben
shugabannin kananan hukumomin Jihar Kadu…
Shugaban Kwalejin Ilimi ta Jihar Kaduna da ke
Gidan Waya, Farfesa Emmanuel Joseph Chom ya mayar da martani ga masu
cewa babu wani abin a zo a gani da gwamnatin jihar ta yi wa kwalejin
sa…
Mataimakin
Shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ne
ya zabe shi mataimakinsa bayan ya yi shawara da Jam’iyyar APC inda suka
yi takara tare kuma suka ci z…