Headlines
Loading...
Jirgin ƙasa ya kashe matashin da ya je ɗaukar bidiyon TikTok

Jirgin ƙasa ya kashe matashin da ya je ɗaukar bidiyon TikTok

Jirgin ƙasa ya kashe matashin da ya je ɗaukar bidiyon TikTok

 Jirgin ƙasa ya kashe wani matashi mai shekara 18 a Pakistan.

Jirgin ƙasa ya take matashin ne a yayin da abokinsa ke ɗaukarsa hoton bidiyo kan titinin jirgin domin ya yaɗa a kafar TikTok, kamar yadda abokinsa ya bayyana.

Lamarin ya faru ne a ranar Juma'a a yankin Rawalpindi kusa da Islmababad.

An ruga da shi asibiti amma matashin ya yi nisan kwana.

0 Comments: