Amfani
da Intanet ko Salula ko sauran hanyoyi da ake iya isa ga shafin Duniyar Yau, to
dole ne a amince da ka'idodjinmu na yin amfani da su. Kalmar "Use" na
nufin samun izinin zuwa shiga cikin shafinmu, ko bincike ko sauke wani bangare
zuwa wani a cikin shafiinmu.
Duniyar
Yau na da damar canza kowanne daga wadannan sharudda ba tare da wata sanarwa ba
domin ayyukanta su dace da dokoki. Saboda haka muna bayar da shawara ga abokan
hulda da su kasance a cikin shirin karbar irin wadannan sauye-sauye a
kodayaushe.
Mamalakin Fasaha
© Duniyar Yau - An adana duk hakkoki.
Dukkanin
ababe, ko bayannan da aka wallafa a kan shafin kamar (sauti, rubutu, photo,
zane suna ko Alama) tsarari ne karkashin doka, mallakin Duniyar Yau ne. Domin
haka babu wani abu da za'a dauka daga cikin wadannan bayanai a sake wallafawa
shi, wakilta, canza masa Fasali, sake yadawa, fassara, ko kuma amfani da shi ta
fannin kasuwanci, kai ko ma ta ko wane irin hali ne, sai da rubutacen iznin Duniyar
Yau.
Garanti da alhakin da ya rataya a
wuyanmu
Ana
iya samun hajjojinmu, ba tare da wani garanti ba, sai dai wanda doka ta
tilasta, ma'ana sai dai garanti wanda ke da nasaba da bukatar mai amfani da
shafinmu ko wanda ya shafi sabunta bayanan da ke kunshe. Duk da cewa Duniyar
Yau na iya kokarinta domin tabbatar da ingancin hajarta, to amma ba za ta iya
tabbatar da garantin dukkanin abubuwan da ke faruwa ba, kamar kuskure wajen
rubutu, mantuwa ko cutar kwamfuta ta virus. Duniyar Yau na da dama a kowane
lokaci ba tare da sanarwa ba ta inganta ko aiwatar da sauye-sauye a game da
hajarta.
Alaka da Manyan shafuka
Duniyar
Yau ba ya da iko a kan duk wasu shafuka da ba shi ya wallafasu ba.
Bayanai mallakar kai
Anfani
da doka mai lamba 78-17 ta ranar 6 ga watan janairun 1978 kan fasahar ilimin
na’ura mai kwakwalwa, wajen yin rubutu da yancin, duk mai ma'amula da yanar
gizo, na da yanci nuna adawa, kamar yadda ayar doka mai lamba 38, da 39,41,42
suka nunar, tare da kawo gyara kamar yadda doka mai lamba 40 ta ce, dangane da
abinda shafin ya kunsa.
Haka
kuma ya na da ikon bayyana kowo gyara, cikawa, ko yin karin haske, sabuntawa,
ko kuma goge bayanan da yake ganin su na da kuskure, ko ba su cika ba, mataci,
ko wadanda karbar su da aiki da su, tare da ajiyesu a shafin ya haramta.
Cookies
Ko me
ye cookie?
Inda
mutum ya shiga shafinmu, nan take za a turo cookies a kwamfutarsa. Yana da
bayanai ne a rubutaccen sako, da ke bai wa kwamfuta damar gane na'urar da ke
samar da Intanet, da kuma gano ko kwamfuta ta taba shiga a wannan shafi a can
baya. Idan kwamfuta ta hadu da shafi, za ta nemi cookies ko shaidar da ya bari
a cikin kwakwalwar kwamfuta da ya taba shiga a baya.
Cookies kawai ba
zai iya gano mai amfani da shafi ba, sai dai kwamfutar da ya ke amfani da ita.
Cookies zai iya nadar wasu sassa na bayanai da ke tabbatar da yawan lokacin da
kwamfutar ta taba shiga a Intanet.
Amfani da Cookies
Duk
lokacin da aka shiga shafinmu, shafufukan da mai amfani da hajarmu zai gani da
kuma "cookies" nan take kwamfutar mai amfani da shafin za ta sauko da
wadannan bayanai. Mai amfani da shafinmu na da damar kin amincewa da yin
rejista da "cookies"; hakazalika, kin amincewa da cookies, ba ka da
damar shigar wasu kebantattun bayanai a ciki domin kuwa ta hakan za ka fuskanci
matsala ta sauri a wajen sadarwa ko kuma hana ka isa ga wasu abubuwa na
shafinmu.
Dokokin
da ake amfani da su
Amfani da wannan shafi dole ne ya kasance a
karkashin dokokin kasar Nigeria. Duk wani sabani da aka kasa warwarewa, to dole
ne a kai shi gaban Kotun Kasa. Idan aka bayyana daya daga cikin wadannan
bayanai a matsayin maras tasiri a gaban doka, to sauran batutuwa ma za a saka
su a wannan matsayi.
Rashin aiwatarwa ko rashin korafi a game da
wata hanyar yin amfani da ka'idojin amfani da sharuddan Duniyar Yau ko amfani
da wata doka, ba za a kalle shi a matsayin Duniyar Yau ta kauda kai ga
hakkokinta ba, sai dai inda Duniyar Yau ce ta amince da hakan a rubuce.