Bayan lokaci mai tsawo da ta dauka tana mahawara akan amincewa da dokar kafa kungiyar zaman lafiya ta Peace Corps, Majalisar Wakilan Najeriya ta yi fatali da dokar gaba daya. WASHINGTON D.C…
Ya na cin zaben kujerar sanatan tsakiya a jihar Kogi ya fara kitsa makarkashiyarsa. Me ka ke tsammani daga mutumin da ya yi wa mahaifinsa makirci irin na siyasa? Sanin cewa sun goya ma ka b…
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Alhamis, 29 ga watan Oktoban 2020 a matsayin ranar hutu domin bikin ranar haihuwar annabi Muhammad (S.A.W). Ranar dai ita ce ta zo daidai da 12 ga watan Rab…