Kungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci gwamnatin Najeriya ta yi bayani kan tsarin biyan kuɗaɗen da take raba wa talakawa. Ƙungiyar ta ba ministar ma’aikatar kula…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
ya tabbatar wa da 'yan kasar cewa zai sanya hannu kan dokar nan ta bai
wa matasa damar tsayawa takara nan da kwanaki kadan masu zuwa.
Shugaban ya b…
Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a Majalisar Dattawa ya ce makiyaya da barayin da suke yin kisa a Najeriya duk ‘yan ta’adda ne. Shehu Sani ya bayyana hakan ne a shafinsa na t…
Gareth Bale, wanda shi ne ya taimaka
wa Real Madrid ta lashe kofin zakarun nahiyar Turai, ya ce bai gamsu da
yadda kociyan Madrid din Zinadine Zidane, ke kin sanya shi a wasa yadda
ya k…
Gwamnatin Najeriya ta ce ta ware dala miliyan 20 zuwa ga ƙungiyar ƙasashen yammacin Afirka Ecowas domin yaƙi da ta’addanci a yankin. Ministan harakokin wajen Najeriya Geoffrey Onyeama ne ya …
A jiya ne Sanata mai wakiltar yankin Zamfara ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Kabiru Garba Marafa ya bayar da tallafi ga dimbin al’ummar da suke gudun hijira a garin Mada ta Jihar Zam…
Sheikh Dahiru Usman Bauchi da aike da sakon ta’aziyarsa da dumbin mahaddata Alqur’ani da mabiya darikar Tijjaniya Faida Ibrahimiyya da al’ummar Jihar Kano da masarautar Kano da malaman kasa…