Thursday, 10 May 2018

Masu kashe-kashe 'yan ta’adda ne- Shehu Sani


Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a Majalisar Dattawa ya ce makiyaya da barayin da suke yin kisa a Najeriya duk ‘yan ta’adda ne.
Shehu Sani ya bayyana hakan ne a shafinsa na twitter inda ya ce, “Makiyaya masu kisa mutane a jihohin Binuwei da Taraba da barayi masu kisa  Jihar Zamfara da Birnin Gwari ba kuwa bane face ‘yan ta’adda; sai dai idan ba za mu fadi gaskiya ba.”

No comments:
Write comments

TALLA

Talla