Headlines
Loading...

Shin kana bukatar Tallata hajarka, Kasuwancinka ko kuma kana bukatar masu ziyartan shafinka na yanar gizo Hakika Allah ya sa kayi dace. Duniyar Yau shafine wanda zai taimaka wa kasuwancika ko hajarka karbuwa wajen mutane fa ke fadin Duniya gaba daya.

Mutane dubu ashirin zuwa talatin ke ziyartan shafin Duniyar Yau a kowace waye wan gari saboda inganci shafin da kuma yanda ake tafiyar dashi. Hakika in aka tallata hajarka a shafin Duniyar Yau dubannin mutane ne zasuga wannan hajar taka daga kasashe daban daban.

Mukan amshi hotuna na hajarka, kasuwanci kodai abu maka mancin haka in har bai saba wa dokokin wannan shafin ba mukan kuma karbi rubutu da kukayi na tallata haja ko kuma kasuwanci sannan mu sanyashi a cikin shafin Duniyar Yau.

Ta yaya zan tuntubi Jami’an Duniyar Yau da tambayoyi a kan tallace-tallace da kuma adadin kudin Talla a Shafin Duniyar Yau?

Domin Karin bayani Za,a iya tuntubanmu ta wayannan hanyoyin:

Kira, sako ko kuma whatsapp: +2349039016969
Email Addreshi: [email protected]

Ko kuma ta hanyar cika wannan akwatin

Shin kuna sha'awar saka tallaka a shafin Duniyar Yau? Latsa nan domin karin bayani (INGILISHI):