Headlines
Loading...
Matasa Sun Fasa Rumbun Abincin Adamawa

Matasa Sun Fasa Rumbun Abincin Adamawa

Matasa Sun Fasa Rumbun Abincin Adamawa

Matasa a Jihar Adamawa sun fasa ma’adanar abincin jihar suna dibar kayan abinci.


Duniyar Yau ta gano cewa kokarin jami’an tsaro na hana matasan shiga shiga su debi kayan abincin ya faskara.


Zuwa lokacin da muke hada wanan rahoto Sakataren Gwamnatin Jihhar Adamawa, Bashir Ahmed na kan hanyarsa ta zuwa wajen.

0 Comments: