Headlines
Loading...
Zargin almundahana: Ina da ciwon sukari- Jang

Zargin almundahana: Ina da ciwon sukari- Jang

Zargin almundahana: Ina da ciwon sukari- Jang

Sohon Gwamnan Jihar Filato Jonah Jang ya buakaci kotu ta umarci Hukumar EFCC ta sake shi domin yana fama da ciwon sukari.
Jonah Jang ya je kotun ne na Abuja jim kadan bayan Hukumar EFFC ta kama shi bisa zargin almundahanar kudi kimanin Naira biliyan 6.3.

0 Comments: