Headlines
Loading...
Muhammad Abba Gana (Hausa Author)

Assalamu Alaikum

Sunana Muhammad Abba Gana wanda aka fi sani da Abbagana wanda ya kirkiri wannan blog din, shekaruna ashirin da wani abu, Ni haifaffen kuma cikkaken dan jihar Adamawa ne. nayi karatun firamarina da sacandary na yan wasu shekaru da suka shude, yanzu ina karatun kwamfuta a makarantar horar da malamai dake nan jihar Adamawa.
                   Ni marubucin littafine, gwani bangaren yanar gizo, kuma mai taimakawa da bayanai bangaren kasuwanci, kwanfuta, wayar hannu ina rayuwa da “kwanfutar tafi-da-gidanka (lapton)” zan iya aiki a ko ina da na tsinci kaina (dazaran akwai wutan lantarki da kuma yanar gizo (internet)).
                  Makasudin bude wannan blog din shine dan taiamakawa da labarai a kan abubuwa da suke faruwa a nan kasa nigeria da ma wasu kasashen.

                  Dan cimma wannan manufa, nakan raba bayani filla-filla, labaru koh dabaru, idan nayi nasara akan wani abu zaku koya anan Da izinin uabangiji in muna raye kuma muna cikin koshin lafiya.

                  Ina ta tabbacin cewa babu wani dalili kusan kowa da bazai bi hanya tare mu ba, ina da tabbacin cewa zaka/ki iya zama kamar ni koma ka wuceni nasara/fasaha, ta wannan blog din dake karantarwa/koyarwa kyauta.

About me

Hey! I’m Muhamamd Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks and Duniyan Fasaha, DuniyarYau and Be With Me Technolgoy I am twenty something year old guy from jimeta, Adamawa State, Nigeria.

I’m a freelance writer, internet speaker, author, information marketer, webdesigner, content writer, software developer, programmer and also professional blogger.

I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection). My aim with this blog is to help people around the world as I realize their dreams of setting up successful online businesses and making money online.


To achieve this aim, I share in details my own stories and experiences if I have succeeded at something you can learn about it here 

0 Comments: